ha_psa_tq_l2/145/04.txt

10 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne wata tsara za a yabi kuma za a labarta ga mai zuwa? ",
"body": "Daga wata tsara zuwa wata tsara za a yabi ayyukan Allah kuma za a labarta manyan ayyukansa."
},
{
"title": "Akan mene ne Dauda ya yi ta bin-bini",
"body": "Ya yi bin-bini akan martabar ɗaukakar Yahweh da kuma ayyukansa masu ban mamaki."
}
]