ha_psa_tq_l2/144/12.txt

10 lines
331 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yana son 'ya'yan Isra'ila su zama kamar?",
"body": "Yana son su zama kamar dashe-dashen da suka yi girma suka ƙosa a samartakarsu "
},
{
"title": "Mene ne Dauda yana so 'ya'yanmu mata su zama kamar?",
"body": "Yana son su zama kamar sassaƙaƙƙun ginshiƙan fãda, masu kyan fasali."
}
]