ha_psa_tq_l2/143/11.txt

6 lines
183 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yana son Yahweh ya yi wa maƙiyan Dauda?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya datse maƙiyan Dauda kuma ya hallaka dukkan maƙiyan rayuwan Dauda."
}
]