ha_psa_tq_l2/143/01.txt

6 lines
185 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda bai so Yahweh ya shiga shari'a akansa? ",
"body": "Dauda baya so Yahweh ya shiga shari'a akansa domin a gaban Yahweh babu mai adalci ko ɗaya."
}
]