ha_psa_tq_l2/142/06.txt

10 lines
353 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda na bukata Yahweh ya cece shi daga masu tsananta masa?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya cece shi daga masu tsananta masa saboda sun fi ƙarfin Dauda."
},
{
"title": "Don mene ne masu adalci zasu tattaru kewaye da Dauda?",
"body": "Masu adalci zasu tattaru kewaye Dauda domin Yahweh ya yi ta masa alheri."
}
]