ha_psa_tq_l2/141/08.txt

14 lines
424 B
Plaintext

[
{
"title": "Akan wane ne idanun Dauda? ",
"body": "Idanun Dauda suna kan Yahweh, Ubangiji."
},
{
"title": "Daga mene ne Dauda yana so Yahweh tsare shi?",
"body": "Dauda yana son Yahweh ya tsare shi daga tarkunan da an ɗana masa, kuma daga tarkunan masu mugun aiki. "
},
{
"title": "Mene ne Dauda yana so ya faru da mugaye?",
"body": "Dauda yana son mugaye su faɗa cikin tarkonsu shi kuwa ya kubce."
}
]