ha_psa_tq_l2/140/12.txt

14 lines
408 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa masu sha ƙunci da matalauci?",
"body": "Yahweh zai tsare sanadin mai shan ƙunci kuma zai yi adalci ga matalauci."
},
{
"title": "Mene ne mutane masu adalci hakika zasu yi?",
"body": "Mutane masu adalci zasu hakika bada godiya ga sunan Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da mutane dake yin gaskiya?",
"body": " Zasu kasance a gaban Yahweh."
}
]