ha_psa_tq_l2/139/19.txt

6 lines
171 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yana so Allah ya yi wa mugaye da 'yan ta'adda?",
"body": "Dauda yana so Allah ya kashe mugaye kuma yasa 'yan ta'adda su rabu da shi."
}
]