ha_psa_tq_l2/135/12.txt

6 lines
160 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi da ƙasar na al'ummai da Isra'ilawa su kai hari?",
"body": "Ya bayar da ƙasarsu abin gãdo ga Isra'ila mutanensa."
}
]