ha_psa_tq_l2/134/01.txt

6 lines
166 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne yamkamata dukkan bayin Yahweh su yi?",
"body": "Ya kamata su zo, su albarkaci Yahweh, kuma su ɗaga hannunwansu zuwa wuri mai tsarki."
}
]