ha_psa_tq_l2/133/02.txt

10 lines
384 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya ce hadin kai na 'yan'uwa tana kamar?",
"body": "Wannan yana kama da mai mai daraja dake gangarowa zuwa kai, gemun, kuma da rigar Haruna. Yana nan kamar raɓar Hermon, da take fadowa bisa duwatsun Sihiyona. "
},
{
"title": "Ina ne Yahweh ya wajabta albarka rai na har abada?",
"body": "Ya wajabta rai na har abada bisa duwatsun Sihiyona."
}
]