ha_psa_tq_l2/132/15.txt

6 lines
175 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa Sihiyona?",
"body": "Zaya yi mata yalwar albarka, zai ƙosar da matalautanta da abinci, kuma ya suturta firistocinta da ceto."
}
]