ha_psa_tq_l2/130/07.txt

6 lines
222 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ne marubucin ya fada wa Isra'ila suyi bege cikin Yahweh? ",
"body": "Yahweh yana cike da jinƙai, yana da nufin gafartawa sosai, kuma shi ne wanda zai fanshi Isra'ila daga dukkan zunubansu."
}
]