ha_psa_tq_l2/13/05.txt

14 lines
352 B
Plaintext

[
{
"title": "Dauda na dogara cikin menene?",
"body": "Dauda na dogara ga amintaccen alkawarin Yahweh."
},
{
"title": "Zuciyar Dauda na murna cikin menene?",
"body": "Zuciyarsa na murna cikin ceton Yahweh."
},
{
"title": "Don me Dauda zai yi waka ga Yahweh?",
"body": "Dauda zai yi waka domin Yahweh ya yi masa abin kirki kwarai."
}
]