ha_psa_tq_l2/129/04.txt

10 lines
271 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh mai adalci ya yi domin Isra'ila?",
"body": "Yahweh ya datse igiyoyin mai mugunta."
},
{
"title": "Mene ne marubucin ya so ya faru da waɗanda suka ƙi Sihiyona? ",
"body": "Ya so domin su dukka su sha kunya kuma su koma baya."
}
]