ha_psa_tq_l2/129/01.txt

10 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya kwanakin da aka kawo ma Isra'ila hari kuma duk da haka ba su kayar da ita ba?",
"body": "A yi ta kai wa Isra'ila har kuma ba a kayar da ita ba tun ƙuruciya ta."
},
{
"title": "Mene ne masu huɗa suka yi bayan Isra'ila?",
"body": "Masu huɗa suna huɗa bisa bayan Isra'ila kuma sumyi kuyyoyinsa da tsawo."
}
]