ha_psa_tq_l2/127/03.txt

14 lines
441 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne gãdo ne da kuma lada ne daga Yahweh?",
"body": "'Ya'ya gãdo ne kuma ɗiyan mahaifa lada ne daga Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne 'ya'yan ƙuruciyar mutum suna kamar?",
"body": "'Ya'ya suna kamar kibiyoyi a hannun mayaƙi. "
},
{
"title": "Yaushe ne albarkar mutumin da yake da kwarinsa cike da 'ya'ya, ba zai sha kunya ba?",
"body": "Ba zai sha kunya ba sa'ad da ya fuskanci maƙiyansa a ƙofa."
}
]