ha_psa_tq_l2/127/01.txt

10 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne yakan faru in Yahweh bai gina gida ba kuma bai yi tsaron birni ba?",
"body": "Sa'ad da Yahweh bai yi gina gida ba masu gini su n yi aikin banza kuma in da Yahweh bai yi tsaron birnin ba masu tsaron suna tsayawa tsaro a banza. "
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ke bada wa masu ƙaunarsa? ",
"body": "Yahweh na ba masu ƙaunarsa barci."
}
]