ha_psa_tq_l2/126/04.txt

14 lines
457 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin ya nemi da Yahweh?",
"body": "Marubucin ya nemi cewa Yahweh ya maido da kadarorinsu."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da waɗanda suka yi shuka cikin hawaye?",
"body": "Zasu yi girbi tare da sowace-sowacen farinciki."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da mutum wanda ya fita da kuka kuma yana ɗauke da irin shuka?",
"body": "Zai sake dawowa da sowace-sowacen farinciki, yana kawo dammunansa tare da shi."
}
]