ha_psa_tq_l2/125/04.txt

14 lines
453 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga wane ne marubucin ya nemi cewa Yahweh ya yi da ƙyau?",
"body": "Ya nemi cewa Yahweh ya da ƙyau da waɗanda suke masu adalci a zukatansu."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da waɗanda suke kauce gefe ga karkatattun hanyoyinsu?",
"body": "Yahweh zai kawar da su tare da masu aikata mugunta."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yana so ya kasance a Isra'ila?",
"body": "Marubucin yana so salama ta kasance a Isra'ila."
}
]