ha_psa_tq_l2/124/04.txt

6 lines
191 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne da ruwa, igiyoyin da hauka ruwayen da su yi wa Isra'ila?",
"body": "Da ruwa ya share su, igiyoyin da sun sha ƙarfinsu, kuma da hauka ruwayen da ya shanye su."
}
]