ha_psa_tq_l2/122/08.txt

10 lines
320 B
Plaintext

[
{
"title": "Don wane ne Dauda zai ce, \"Bari salama ta kasance a cikin ki.\"?",
"body": "Dauda ya ce wannan domin albarkacin 'yan'uwansa da abokaisa."
},
{
"title": "Don mene ne Dauda ya ce zai yi addu'a domin Yerusalem?",
"body": "Za ya yi addu'a domin alheri Yerusalem domin albarkacin gidan Yahweh."
}
]