ha_psa_tq_l2/121/07.txt

6 lines
247 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne zaya kiyaye Isra'ila daga dukkan cutarwa, kiyaye ransa kuma zai kiyaye su cikin dukkan abin da suke yi?",
"body": "Yahweh zai kiyaye su daga dukkan cutarwa, kiyaye ransu kuma kiyaye su cikin dukkan abin da suke yi."
}
]