ha_psa_tq_l2/120/03.txt

6 lines
222 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci yana fada wa mutane cewa Yahweh zai yi wa waɗanda suke da leɓunan masu ruɗu?",
"body": "Yahweh zai hore su da kibiyoyin mayaƙi da aka wãsa bisa garwashin wutar ƙiraren itace."
}
]