ha_psa_tq_l2/119/73.txt

6 lines
222 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me marubuci yana cewa waɗanda suke ba wa Yahweh girma za suyi murna sa'ad da suka gani marubuci? ",
"body": "Za su yi murna sa'ad da suka gan marubuci saboda ya sami bege cikin maganar Yahweh."
}
]