ha_psa_tq_l2/119/65.txt

6 lines
192 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ne marubuci ya roki Yahweh ya koya masa sasancewa da fahimta? ",
"body": "Ya roki Yahweh ya koya masa sasancewa da fahimta saboda ya gaskanta da dokokim Yahweh."
}
]