ha_psa_tq_l2/119/53.txt

6 lines
196 B
Plaintext

[
{
"title": "Marubuci ya ce farillan Yahweh sun zama waƙoƙinsa a ta wane irin gida? ",
"body": "Farillan Yahweh sun zama waƙoƙin marubucina cikin gidan da yake zama na ɗan lokaci."
}
]