ha_psa_tq_l2/119/171.txt

6 lines
209 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me marubuci ya roka Yahweh ya bari lebunansa su rera game da maganar Yahweh?",
"body": "Yana son leɓunansa su rera game da maganar Yahweh domin dukkan dokokin Yahweh dai-dai suke."
}
]