ha_psa_tq_l2/119/17.txt

6 lines
185 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya marubuci zai gani ayyukan al'ajibi a cikin shari'ar Yahweh?",
"body": "Zai ga ayyukan al'ajibi a cikin shari'ar Yahweh sa'ad da Yahweh ya buɗe idanusa."
}
]