ha_psa_tq_l2/119/135.txt

6 lines
176 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ƙoramun hawaye suna gudu daga idanun marubuci? ",
"body": "ƙoramun hawaye suna gudu daga idanunsa saboda mutane ba sa lura da shari'ar Yahweh."
}
]