ha_psa_tq_l2/119/103.txt

6 lines
155 B
Plaintext

[
{
"title": "Marubuci yace maganar Yahweh tana da zaƙi fiye da mene ne?",
"body": "Maganar Yahweh tana da zaƙi fiye da zuma a bakin marubuci."
}
]