ha_psa_tq_l2/117/01.txt

14 lines
397 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne wannan marubuci ya yi kira a kan a yabi Yahweh?",
"body": "Ya yi kira dukkan al'ummai da dukkan mutane su yabi Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne da girma zuwa ga mutanensa?",
"body": "Alƙawarin amincin Yahweh mai girma ne zuwa ga mutanensa."
},
{
"title": "aya nesan isar amincin Yahweh zai dawwama?",
"body": "Isar amincin Yahweh zai dawwama har abada."
}
]