ha_psa_tq_l2/116/03.txt

6 lines
164 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci ya ji sa'ad da sarƙoƙin mutuwa sun kewaye shi kuma tarkon lahira ya fuskance shi?",
"body": "Ya ji ƙunci da baƙinciki."
}
]