ha_psa_tq_l2/116/01.txt

6 lines
180 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin wane dalilin ne marubuci ya ce yana kauna Yahweh?",
"body": "Yana kauna Yahweh saboda Yahweh yana jin muryarsa da kuma roƙe-roƙen sa domin jinƙai."
}
]