ha_psa_tq_l2/114/08.txt

6 lines
207 B
Plaintext

[
{
"title": "Zuwa cikin mene ne marubuci yace Yahweh ya juya dutse da dutse mai ƙarfi kuma ya zama?",
"body": "Ya juya dutse ya zama tafkin ruwa, dutse mai ƙarfi kuma ya zuwa maɓulɓular ruwa."
}
]