ha_psa_tq_l2/114/03.txt

6 lines
187 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne duwatsu da tuddai suka yi sa'ad da Isra'ilawa suka zo kasan?",
"body": "Duwatsu suka yo tsalle kamar raguna, kuma tuddai suka yi tsalle kamar 'yan raguna."
}
]