ha_psa_tq_l2/114/01.txt

6 lines
179 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da Isra'ila suka bar Masar, mene ne Yahuda da Isra'ila suka zama?",
"body": "Yahuda ya zama wurinsa mai tsarki, Isra'ila kuma ya zama masarautarsa."
}
]