ha_psa_tq_l2/112/03.txt

10 lines
348 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne na cikin gidan mutum da ya ke yi wa Yahweh biyaya? ",
"body": "Dukiya da arziki suna cikin gidansa."
},
{
"title": "Zuwa ga wane ne marubuci ya ce abubuwa na tafiya lafiya? ",
"body": "Zaya tafi lafiya ga mutum da ke aikata alheri da bayar da rance kuɗi, kuma wanda ke tafiyar da al'amuransa tare da gaskiya."
}
]