ha_psa_tq_l2/11/01.txt

14 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "Kariyan Dauda na zuwa dagan wurin wanene?",
"body": "Yahweh ne na kare Dauda."
},
{
"title": "Mene ne mutane za su ce game da ran Dauda?",
"body": "Za su ce masa ya tsere kamar tsuntsu zuwa tsauni."
},
{
"title": "Yaya mugaye ke shirya farmaki wa masu adalci a zuciyarsu?",
"body": "Sun shirya bakansu kuma sun shirya da mashin su."
}
]