ha_psa_tq_l2/109/28.txt

6 lines
178 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roka sa'ad da masu zarginsa suka kawo masa hari?",
"body": "Dauda ya roka cewa sa'ad da masu zarginsa suka kawo hari, bari su sha kunya."
}
]