ha_psa_tq_l2/109/08.txt

6 lines
177 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne rokon Dauda domin 'ya'yan maƙiyansa?",
"body": "Dauda ya yi roko domin 'ya'yan maƙiyansa su tafi gantali da bara, suna rokon abin da aka rage."
}
]