ha_psa_tq_l2/109/06.txt

6 lines
182 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roka ya faru sa'ad da \nan shar'anta maƙiyansa ",
"body": "Dauda ya roki cewa sa'ad da an shar'anta maƙiyansa, bari a same shi mai laifi. "
}
]