ha_psa_tq_l2/107/01.txt

10 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Har yaushe ne alƙawarin amincin Yahweh ya kan dawwama? ",
"body": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada."
},
{
"title": "Daga ina ne Yahweh ya tattaro fansassunsa?",
"body": "Ya tattaro su daga bãƙin ƙasashen, daga gabas daga kuma yamma, daga arewa daga kuma kudu."
}
]