ha_psa_tq_l2/106/16.txt

6 lines
150 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ƙasa ta yi wa Data da kuma mabiyan Abiram?",
"body": "Ƙasa ta buɗe ta haɗiye Datan ta kuma rufe mabiyan Abiram.\n"
}
]