ha_psa_tq_l2/106/03.txt

10 lines
308 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane lokaci ne marubucin ya roƙi Yahweh ya yuna da shi?",
"body": "Ya roki Yahweh ya tuna da shi sa'ad da Yahweh ya nuna tagomashi ga mutanensa. "
},
{
"title": "Mene ne zai sa marubuci ya yi farinciki?",
"body": "Za ya yi farinciki sa'ad da ya ga wadatar zaɓaɓɓun Yahweh. "
}
]