ha_psa_tq_l2/105/31.txt

6 lines
200 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah ya aika tare ƙanƙara da ruwan sama cikin Masar?",
"body": "Allah ya aikar da ƙanƙara da ruwan sama, tare da wuta mai ci balbal kuma da tsawa bisa ƙasarsu. "
}
]