ha_psa_tq_l2/105/24.txt

10 lines
263 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Allah yasa su ki mutane Isra'ila?",
"body": "Allah yasa maƙiyan Isra'ila suka ki mutanen Allah."
},
{
"title": "Ina ne Musa da Haruna suka aikata alamunsa?",
"body": "Musa da Haruna sun aikata alamunsa a tsakiyar Masarawa."
}
]