ha_psa_tq_l2/105/20.txt

10 lines
332 B
Plaintext

[
{
"title": "Wace sharuda an yi amfani an kwatanta sarki ya sanya wa Yosef lura da gidansa? ",
"body": "An sanya wa Yosef lura da gidan sarki a matsayin shugaban dukkan mallakar sarkin."
},
{
"title": "Ina ne Yakubu kua ya zauna lokacin da ya zo Masar?",
"body": "Yakubu ya zauna na wani lokaci a cikin ƙasar Ham."
}
]