ha_psa_tq_l2/105/18.txt

6 lines
180 B
Plaintext

[
{
"title": "Har wane lokaci ne an ajiyeYosef a cikin maɗaurin karfe? ",
"body": "An sa Yosef cikin maɗaurin karfe har zuwa lokaci da maganganun sa suka zama gaskiya."
}
]