ha_psa_tq_l2/105/12.txt

6 lines
202 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaushe ne marubuci yace Yahweh yayi alƙawari da Isra'ila?",
"body": "Marubuci ya ce Yahweh ya faɗi wannan alƙawarin lokaci da Isra'ila suke kaɗan a lissafi, 'yan kima sosai."
}
]